You are here
Home > Author : Kalmatan (Page 2)

Wanda Ya Ce Akwai Yunwa A Najeriya Maƙaryaci Ne – Adamu Aliyu

Ɗaya daga cikin manyan na kusa da shugaba Muhammadu Buhari kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farouq Adamu Aliyu, ya bayyana cewa duk masu cewa akwai yunwa a Najeriya makaryata ne. Adamu Aliyu ya bayyana hakan ne ranar Talata yayin hira da yake a shirin gari ya waye (Sunrise) na tashar Channels. Dan siyasan yace a jiharsa ta Jigawa, babu yunwa kuma hakazalika sauran jihohin Najeriya. Yayinda aka yi masa tambaya da rahoton dake nuna cewa Najeriya ce cibiyar yunwa a duniya, Adamu Aliyu yace: “Ban tunanin gaskiya ne saboda jihata da sauran jihohin Najeriya mutane basu jin yunwa.” “Karya ce kawai, a kasar nan babu yunwa.” A bangaren guda, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a karshen mako, ya ce gwamnatinsa bata shirya bude iyakokin

Former Chief of Army Staff Warns Buhari, Tells Him What He Must do To Solve Nigerian Matters

The former Chief of Army staff, Lt. Gen. Alani Akinrinade, expressed his bitterness concerning what is going on under Buhari's administration. He said, if things continue this way, there would probably be no place to call Nigeria again, Nigerians won't have a dwelling place instead they will just be wondering about. Akinrinade said the matter bothers him so much, because Buhari is the person he thought he knew very well. In Oshogbo, a ceremony was held for the Chief of Army staff, Lt. Gen. Tukur Buratai, who visited the Osun State on Monday night. Akinrinade who was part of the event said he used the time to send a message to President Muhammadu Buhari, so he could know what is really

Lawyers without borders secure judgments against torture

An international oraganisation, Lawyers Without Borders France, has secured three court judgments in favour of three victims of torture in Imo and Enugu states. The judgments followed fundamental rights applications brought by the body, also known as Avocats Sans Frontières France, on the platform of its “Promoting the United Nations Convention Against Torture” (ProCAT) project in Nigeria. ProCAT, which promotes the ideals of the United Nations Convention Against Torture of which Nigeria is a signatory, is operational in Enugu, Edo, Imo, Kaduna and Lagos states.https. It is supported by the United Nations Voluntary Funds for Victims of Torture. Confirming this development yesterday, ASF France Head of Office Nigeria, Angela Uwandu, said the judgments were on behalf of Oguchi Kelechi Ihejirika, Elvis Davis

Nigerian Born Charles Osuji Among Top 25 Most Influential Canadian Lawyers, 2020

Nigerian Born lawyer, Charles Osuji has been voted one of the Top 25 Most Influential Lawyers in Canada by Canadian Lawyer. He is the first Nigerian-born, internationally-trained lawyer to receive this Award after a few years of relocating to Canada. According to Canadian Lawyers, being named as one of Canadian Lawyer’s Top 25 Most Influential highlights the important and significant work jurists have done in the last 18 months or so. Some of them may have steered big deals or made the most splash on the news pages, but it’s about their leadership and influence in a larger sphere. It is not a recognition of lifetime achievement. Inclusion in the Top 25 speaks to a level of respect, the ability to influence public

Zunubi Ne Babba Tura Wa Rarara Kudin Waƙa – Liman

Sheikh Yusuf Abdulrahman Ya’u, wanda shi ne babban limamin garin Hadejiya, jihar Jigawa, ya yi magana game da kudin da ake tarawa Dauda Kahutu Rarara, inda ya ce a halin da ake ciki, bai kamata a bijirowa talaka da maganar bada gudumuwa domin ayi wa shugaban kasa Buhari wata waka ba. Shehin Malamin ya yi wannan bayani ne a wajen karatun littafin Adabul – Mufrad kamar yadda wani faifen bidiyo da ya shigo hannun mu ya bayyana. Limamin ya ke tsokaci ya na cewa: “Kuma ana wannan yanayin wani ya zo ya na cewa a ba shi N1, 000 zai fitar da wani abu.”“Kai ka ji wani rashin hankali, mu na cikin damuwa da bakin ciki, ace za a fitar da wata

Top